logo

HAUSA

Noman ganyen shayi

2021-03-24 09:39:15 CRI

Noman ganyen shayi_fororder_1127207791_16156415064021n

Noman ganyen shayi_fororder_1127207791_16156415064181n

Noman ganyen shayi_fororder_1127207791_16156415064491n

Nan gundumar Yuping mai cin gashin kanta ta kabilar Dong da ke lardin Guizhou na kudu maso yammacin kasar Sin, inda a ‘yan shekarun baya, aka dukufa wajen bunkasa aikin noman ganyen shayi, don taimakawa ga kara kudin shigar manoma wurin.(Lubabatu)