Daliban kasashen waje dake Sin suna koyar da dalibai Turanci, da yi musu bayani kan al’adun kasashen su.
2021-03-22 14:16:46 cri
Daliban kasashen waje daga Jami’ar Fasaha ta Taiyuan ta kasar Sin suna sa himma wajen shiga ayyukan sa kai yayin da suke karatu a kasar Sin, sun je wata makarantar firamare dake wurin domin koyar da daliban makarantar Turanci, da yi musu bayani kan al’adun kasashen su. (Bilkisu)