Ga yadda wata birget din sojoji masu sarrafa rokoki ta rundunar sojin kasar Sin ta shirya wata rawar daji
2021-03-22 08:16:10 CRI
Wata birget din sojoji masu sarrafa rokoki ta rundunar sojin kasar Sin ke nan ta shirya wata rawar daji ba zato ba tsammani a tsakan dare domin gwada karfin sojoji na yin amfani da kuma kirkiro wasu fasahohin zamani wajen sarrafa rokoki. (Sanusi Chen)