logo

HAUSA

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing

2021-03-22 16:10:12 CRI

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing_fororder___172.100.100.3_temp_9500049_1_9500049_1_1_0b7c42cf-47fb-4420-ae42-e1e1b4a01a69

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing_fororder___172.100.100.3_temp_9500049_1_9500049_1_1_4cf16f10-0bde-4f54-bad3-79ab1e471a14

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing_fororder___172.100.100.3_temp_9500049_1_9500049_1_1_7a9ef8b8-b874-49bf-9b57-c6266be3a602

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing_fororder___172.100.100.3_temp_9500049_1_9500049_1_1_b5221e8b-3993-4c1d-a757-e1036917b914

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing_fororder___172.100.100.3_temp_9500049_1_9500049_1_1_10b57e59-6532-41da-9b3d-074da5eb37f1

An gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu” a nan Beijing_fororder___172.100.100.3_temp_9500049_1_9500049_1_1_af56f2be-b9ff-418e-aa9e-1307279a3b8b

Da safiyar yau Litinin ne aka gabatar da bikin nune-nunen hotuna mai taken “Jama’ar yankin Xinjiang na jin dadin zaman rayuwarsu”, a cibiyar kwararrun masu fasaha dake Beijing.

Kungiyar hadin kan kwararru a fannin ilmin adabi da fasaha, da kungiyar daukar hotuna, da cibiyar daukar hotuna ta kungiyar hadin kan masu ilmin adabi na kasar Sin ne suka shirya bikin cikin hadin kai.