logo

HAUSA

Tstuntsu Swan sun tsaya a fadamar tabkin Bosten na jihar Xinjiang

2021-03-21 09:23:03 CRI

Tstuntsu Swan sun tsaya a fadamar tabkin Bosten na jihar Xinjiang_fororder_127010350_zsite

Tstuntsu Swan sun tsaya a fadamar tabkin Bosten na jihar Xinjiang_fororder_127010360_zsite

Tstuntsu Swan sun tsaya a fadamar tabkin Bosten na jihar Xinjiang_fororder_127010370_zsite

Tstuntsu Swan sun tsaya a fadamar tabkin Bosten na jihar Xinjiang_fororder_127010380_zsite

Tstuntsu Swan sun tsaya a fadamar tabkin Bosten na jihar Xinjiang kan hanyarsu kaura zuwa sauran wurare. Wannan tabki yana zauna a gundumar Bohu na yanki mai cin gashin kansa na kabilar Mongoliy na jihar Xinjiang, wanda ya kasance tabki mafi girma a cikin babban yanki, fadinsa ya kai muraba’in kilomita 1646, wurin dake kunshe da fadama da tsauni mai tsayi da hoko da hamada da dai sauran yanayin kasa. Wurin dake samarwa dabobbin daji halaye masu kyau ta zaman rayuwa. Shekarun nan baya-baya, yanayin hallitun tabki na rika samun kyautatuwa kuma mazaunen wuri sun fahimci wajibcin kiyaye muhalli da dabobbin daji, matakin da ya sa dabobbi da tsuntsaye da dama sun yi zama a wannan wuri. (Amina Xu)