An shigar da wasan Kung Fu a cikin kwas na makarantar firamare ta Chengdu
2021-03-20 12:29:56 CRI
An shigar da wasan Kung Fu a cikin kwas na makarantar firamare, ta unguwar Jinniu dake birnin Chengdu tun daga shekarar 2011. Ya zuwa yanzu, an kiyaye kwas din a makarantar, wanda kuma yara ke sha’awar shi sosai.