An bayyana babban talabijin ta farko da ake iya nadewa a duniya
2021-03-20 14:47:51 CRI Hausa
An bayyana talabijin ta farko mai girma inci 165, wanda ake iya nadewa a duniya, wadda farashinta ya zarce dala dubu 400. Ana sa ran sayar da ita a watan Satumba na bana.