logo

HAUSA

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin

2021-03-18 10:05:08 CRI

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin_fororder_1

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin_fororder_2

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin_fororder_3

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin_fororder_4

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin_fororder_5

Yadda fasahar sarrafa igiyar raga take raya garin Sin_fororder_6

Sansanin sarrafa igiyar raga dake garin Lizhuang na gundunar Huimin dake lardin Shandong na kasar Sin, shi ne babban sansanin sarrafa igiyar raga a duk fadin kasar Sin, inda ke kunshe da kamfanonin samar da igiyar raga guda 760, wadanda suke iya samar da hajojin da darajarsu ta kai yuan biliyan 13.5 a ko wace shekara. (Maryam)