Tsohuwar dake ci gaba da wasan dambe don hana tsanantar cutar kyarma
2021-03-18 08:58:19 cri
Nancy, mai shekara 75, da ke zaune a Antalya na kasar Turkiyya, ta kamu da cutar kyarma. Bayan ta gano cewa, dambe zai kara tsanan yananyin da dake ciki, sai ta ci gaba da wannan wasa har zuwa yanzu. (Bilkisu)