Diban ganyen shayi
2021-03-17 11:01:16 CRI
Nan gonakin ganyen shayi ne da ke gundumar Jingning mai zaman kanta ta kabilar She ta birnin Lishui na lardin Zhejiang na kasar Sin, inda manoma ke aikin diban ganyen shayin da suka shuka.(Lubabatu)