Hangen tsaunuka masu amen wuta na Chahar daga sama
2021-03-17 09:21:34 CRI
Hangen tsaunuka masu amen wuta na Chahar daga sama. Wadannan tsaunuka sun zauna a birnin Chahar dake yankin Mogoliya ta gida mai cin gashin kansa, yanayin kasa irin haka ba a taba ganinsa ba a sauran kasashe. Lokacin sanyi, an yi dusar kankara a wannan wuri, shimfidar wuri ta yi kayatarwa matuka. (Amina Xu)