Abincin da aka jigila bisa sawun da aka gina da fasahar zamani
2021-03-16 08:52:03 CRI
Ana dandana abincin da aka jigila bisa sawun da aka gina da fasahar zamani a cikin wani dakin cin abinci dake birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin.(Jamila)