Ga yadda sojojin kasar Sin suke bayar da gudummawa wajen yin gwagwarmayar yaki da talauci
2021-03-16 10:33:38 CRI
Ga yadda sojojin kasar Sin suke bayar da gudummawa wajen yin gwagwarmayar yaki da talauci a kauyen Shishan na gundumar Qin’an na lardin Gansu dake arewa maso yammacin kasar. (Sanusi Chen)