logo

HAUSA

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna

2021-03-15 11:05:12 CRI

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna_fororder_1

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna_fororder_2

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna_fororder_3

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna_fororder_4

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna_fororder_5

Sin ta harba rokar Long March-7A mai dakon kumbuna_fororder_6

Kasar Sin ta yi nasarar harba rokar Long March-7A Y2 da za a rika amfani da ita, wajen harba kumbuna gabanin asubahin ranar 12 ga watan nan da muke ciki, daga tashar Wenchang dake lardin Hainan na kudancin kasar.

Rokar wadda aka yi amfani da ita, wajen harba tauraron dan Adam na ayyukan gwaje-gwaje, tana dauke da tauraron da zai yi aikin binciken sassan falakin samaniya.

Tauraron dan Adam din, zai kuma rika gwada sabbin fasahohin da suka shafi binciken falaki, ciki har da kula da yanayi.