Jirgin sama samfurin "gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu" ya tashi daga birnin Beijing
2021-03-13 12:01:01 CRI
Jirgin sama samfurin “gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu”, wanda ke dauke da zane game da gasar a jikinsa, ya tashi daga birnin Beijing zuwa birnin Changchun.