Yadda na’urar binciken duniyar Mars ta Perseverance ke tafiya kan duniyar Mars
2021-03-13 02:59:52 CRI
Hukumar kula da sararin samaniya ta kasar Amurka wato NASA ta gabatar da wasu hotunan tafiyar na’aurar binciken duniyar Mars ta Perseverance a kan duniyar a karo na farko. (Maryam)