Wakilan jama’a daga rundunar sojin PLA ke nan da suka halarci taron shekara-shekara na NPC
2021-03-15 09:00:00 CRI
Wakilan jama’a daga rundunar sojin ’yantar da jama’ar Sin PLA ke nan da suka halarci taron shekara-shekara na majalisar kafa dokokin kasar Sin na bana. (Sanusi Chen)