logo

HAUSA

Kungiyar AstonMartin ta koma gasar tseren motoci ta F1 bayan shekaru 61

2021-03-12 09:54:44 CRI

Kungiyar AstonMartin ta koma gasar tseren motoci ta F1 bayan shekaru 61_fororder_248d9242745245bebc6358aba9c38f43

Kungiyar AstonMartin ta koma gasar tseren motoci ta F1 bayan shekaru 61_fororder_aadb80178a1441cf948f3a46575a6ec5

Kungiyar AstonMartin ta koma gasar tseren motoci ta F1 bayan shekaru 61_fororder_091d991699694f8b8f8d4e2f3c90551c

Kungiyar wasan tseren motoci ta AstonMartin ta koma gasar tseren motoci ta F1 bayan shekaru 61, kuma kungiyar ta gabatar da sabuwar motarta a lokacin.