logo

HAUSA

‘Yan majalisar Sin sun amince da shirin raya kasa na shekaru 15 wanda za a cimmawa nan da shekarar 2035

2021-03-11 15:40:18 CRI

A yau Alhamis ‘yan majalisar dokokin kasar Sin sun amince da daftarin shirin raya cigaban kasa na shekaru 15 a wajen rufe taron zama na hudu na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin NPC karo na 13.(Ahmad)

Ahmad