logo

HAUSA

Chen Hui mai samar da kayan al'adu

2021-03-05 08:57:21 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

Chen Hui, wani likita ne mai ritaya a birnin Fuqing na lardin Fujian, wanda ya yi shekaru shida yana tattara gwangwanaye masu siffofi daban-daban, don amfani da su wajen samar da kayan al’adu masu ban sha’awa.(Murtala Zhang)