logo

HAUSA

Rasha ta harba tauraron dan Adam mai binciken yanayin iyakacin duniya na arewa

2021-03-01 14:12:52 CRI

Rasha ta harba tauraron dan Adam mai binciken yanayin iyakacin duniya na arewa_fororder_1

Rasha ta harba tauraron dan Adam mai binciken yanayin iyakacin duniya na arewa_fororder_2

Rasha ta harba tauraron dan Adam mai binciken yanayin iyakacin duniya na arewa_fororder_3

A ranar 28 ga watan Fabrairu, kasar Rasha ta harba wani tauraron dan Adam mai binciken yanayin iyakacin duniya na arewa wato Arktika-M, wannan shi ne tauraron dan Adama mai binciken yanayin iyakacin arewacin duniya na farko da kasar Rasha ta harba, kuma bisa shirin kasar, za ta yi amfani da wannan tauraron dan Adam cikin tsawon shekaru 7 masu zuwa. (Maryam)