logo

HAUSA

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan

2021-03-01 16:17:33 CRI

A makon jiya, wata tawagar jiragen ruwan yaki ta kasar Sin wadda ke kunshe da jiragen ruwan yaki uku ta halarci wata rawar daji mai take “Zaman lafiya-21” da kasashen Pakistan da Rasha da Amurka da Birtaniya da Sin suka shirya tare a yankin teku na Pakistan, inda suka yi rawa a fannonin ceto da tsara ayarin jiragen ruwa daban daban bisa umurni da dai makamantansu. (Sanusi Chen)

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_1

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_2

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_3

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_4

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_5

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_6

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_7

Kasashe 5 sun shirya rawar daji mai take "Zaman Lafiya-21" a yankin teku na Pakistan_fororder_8