logo

HAUSA

Wata mafakar karnuka dake kasar Thailand

2021-02-26 10:33:55 CRI

Wannan wata mafakar karnuka ce dake kasar Thailand, wadda wani dan kasar Sweden ke kula da ita bayan da ya sa hannu kan yarjejeniya tare da gwamnatin wurin a shekarar 2017. Yanzu ana iya samun karnuka fiye da 600 a nan. Ma’aikatan mafakar na yawo da su a ko wace rana, har ma an sakawa karnuka masu nakasa fiye da 20 na’urar musamman don taimaka musu wajen tafiya.

Wata mafakar karnuka dake kasar Thailand_fororder_4b2c52d2b59b43dc8090073706486cad

Wata mafakar karnuka dake kasar Thailand_fororder_2adec2e8ee13442c8ad6f049c334c8bf

Wata mafakar karnuka dake kasar Thailand_fororder_5801c33a0e2d47c5a47e8cc49e30b31b

Wata mafakar karnuka dake kasar Thailand_fororder_998ba42b012e49e88b397bfa6086f458

Wata mafakar karnuka dake kasar Thailand_fororder_993e6752d96d485b9524bae1e72b1a7a

Kande