An gano gawar Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin teku
2021-02-25 10:31:00 CRI
An gano gawar babbar dabbar teku ta Whale mai tsawon mita 17 a wani bakin tekun dake kudancin kasar Isra’ila. Bisa lalacewar gawar, an ce ta riga ta mutu ne tun makwanni biyu da suka gabata.