logo

HAUSA

Kayan Tarihi Masu Daraja Na Kasar Sin-Dabbobi 12 Da Ke Alamanta Shekarun Haihuwa

2021-02-17 10:27:52 CRI

A kowace sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya,a kan dan ba aiki ne ga wanda ke biye da shi a tsakanin dabbobin dake alamta shekarun haihuwa,dabbar da wa'adin aikinta ya cika,za ta mika aikin ga wadda ke biye da ita. A kan fara ne da Bera, a yayin da alade ya zo a karshe. A cikin shekaru 12, kowace dabba tana gudanar da aiki wa'adinta ne na shekara guda.