logo

HAUSA

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet

2021-02-16 13:00:00 CRI

Nan shi ne sansanin wata bataliyar sojoji masu tsaron yankunan dake kan iyakar kasar Sin da sauran kasashe a yankin Tibet, yana yanki inda tsayinsa daga leburin teku ya kai mita 4700. Sakamakon haka, babu isashiyar iska, kuma akwai sanyi sosai a wajen, har ma babu wutar lantarki da ruwan sha mai inganci a da. Amma yanzu yanayin zaman rayuwar sojojin dake cikin irin wannan sansani ya kyautu sosai. Ga yadda sojoji suke wasa, ko suke karatu, har ma suke noman kayan lambu a cikin dakin da aka samar musu na musamman. (Sanusi Chen)

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_2

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_3

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_4

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_5

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_6

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_7

Ga yadda sojoji suke wasa ko suke karatu a babban tudun Qinghai-Tibet_fororder_8