Kayan Tarihi Masu Daraja Na Kasar Sin
2021-02-15 02:00:18 CRI
Shannun bakin karfe na rawayen kogi, Suna amfani da igiyoyin karfe don hawa gadar Pujindu, sun shaida yadda ake canja hanyar rawayen kogi, da tafiyar lokaci. har yanzu suna tsaye shiru a gabar kogin, suna kallon koguna da tsaunuka.