logo

HAUSA

Kayan al'adu masu siffofin shanu a kasuwar Hong Kong

2021-02-13 14:04:02 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

A halin yanzu al’ummar kasar Sin a sassa daban-daban suna bukukuwan murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu, wato shekarar “saniya”. Hotuna dake nuna yadda ake cinikin wasu kayan al’adu masu siffofin shanu iri-iri a wata kasuwa dake yankin Hong Kong na kasar Sin.(Murtala Zhang)