Ga yadda wata tawagar jirgin saman sojin kasar Sin take sauke nauyin dasa nau’o'in bishiyoyi a saman yankunan hamada
2021-02-09 10:13:21 CRI
Ga yadda wata tawagar jirgin saman sojin kasar Sin wadda ke da alhakin bincike da kuma ceto, tana sauke nauyin dasa nau’oin bishiyoyi a saman yankunan hamada, dake arewa maso yammacin kasar Sin. A cikin shekaru 39 da suka gabata, yawan yankunan da ta dasa nau’oin bishiyoyi daga sama ya kai fiye da hektoci miliyan 1.73. (Sanusi Chen)