logo

HAUSA

An yi dusar kankara a tsaunin Wawushan dake gundumar Hongya dake birnin Meishan na lardin Sichuan

2021-02-09 10:41:06 CRI

An yi dusar kankara a tsaunin Wawushan dake gundumar Hongya dake birnin Meishan na lardin Sichuan_fororder_81bc1092339a4781ac6db7a60b341aa7

An yi dusar kankara a tsaunin Wawushan dake gundumar Hongya dake birnin Meishan na lardin Sichuan_fororder_6977bc12c6ae4a94be75d29d9817f899

An yi dusar kankara a tsaunin Wawushan dake gundumar Hongya dake birnin Meishan na lardin Sichuan_fororder_e8982aae8087463d87186525fd3042c1

An yi dusar kankara a tsaunin Wawushan dake gundumar Hongya dake birnin Meishan na lardin Sichuan. A lokacin sanyi, dusar kankara ta rufe wannan wuri, abin da ya jawo hankalin masu yawon shakatawa da yawa. Wannan tsauni da E’meishan an yi masu lakabi “Tsaunuka mafi ban sha’awa a lardin Sichuan”, wanda ke da tsayin mita 2830, yawan itatuwa dake rufe shi ya kai kashi 98%, an yi dusar kankara a ko wace watan Disambam kuma ba za su warke ba har wata Maris ko Afrilu na shekara mai zuwa. (Amina Xu)