Kayan Tarihi Masu Daraja Na Kasar Sin - Zane Game Da Wakar Luoshen
2021-02-08 14:30:17 CRI
Sinawa suna son wakoki, gami da zane-zane, sai dai wannan kayan tarihi mai matukar daraja ya hada waka da fasahar zane a waje guda. Bari ku kalli wannan bidiyon da ya yi bayani kan Zane Game Da Wakar Luoshen.