logo

HAUSA

Tsaurara matakan kandagarki a yayin dab da fara bikin sabuwar shekara ta Sinawa

2021-02-03 09:12:53 CRI

Tsaurara matakan kandagarki a yayin dab da fara bikin sabuwar shekara ta Sinawa_fororder_1127038288_16118314911201n

Tsaurara matakan kandagarki a yayin dab da fara bikin sabuwar shekara ta Sinawa_fororder_1127038288_16118314911961n

Tsaurara matakan kandagarki a yayin dab da fara bikin sabuwar shekara ta Sinawa_fororder_1127038288_16118314911481n

Tsaurara matakan kandagarki a yayin dab da fara bikin sabuwar shekara ta Sinawa_fororder_1127038288_16118314912211n

Yadda aka tsaurara matakan kandagarkin cutar covid-19 a tashar jirgin kasa da ke gundumar Sanjiang mai cin gashin kanta ta kabilar Dong da ke jihar Guangxi ta kasar Sin, a yayin da ake fama da zirga-zirgar fasinjojin da suke komawa gida a dai-dai lokacin da ake shirin bikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta Sinawa, ciki har da auna zafin jikin fasinjoji da tsabtace muhallin tashar da  fadakarwa da sauransu.