Diban ganyen shayi
2021-02-03 09:04:19 CRI
Manoman ganyen shayi ke nan suke aikin diban ganyen da kuma sarrafa su a gundumar Sanjiang mai cin gashin kanta ta kabilar Dong da ke jihar Guangxi ta kasar Sin. Noman ganyen shayi ya kasance ginshikin samar da kudin shiga ga al’ummar wurin.(Lubabatu)