An kaddamar da darasin koyar da yara fasahar wasan sumo
2021-01-30 10:06:15 CRI



An kaddamar da darasin koyar da yara fasahar wasan sumo, wani nau’in wasan kokawa a kasar Japan. Domin magance yaduwar cutar COVID-19,yaran sun shiga darasin sanye da marufin hanci da baki.

