Noman dawa a kauyen Wuying
2021-01-29 19:10:14 CRI
Nan kauyen Wuying ne na ‘yan kabilar Miao dake jihar Guangxi ta kasar Sin, inda Malam Lan Shengkui, masani a fannin gyaran amfanin gona, ke jagorantar manoman kauyen wajen noman dawa, tare da samar da kayayyaki da amfanin gonan da suka girbe.(Lubabatu)