logo

HAUSA

Kasuwar cinikin shanu

2021-01-28 14:33:13 CRI

Kasuwar cinikin shanu_fororder_1127001269_16110553665051n

Kasuwar cinikin shanu_fororder_1127001269_16110553665681n

Kasuwar cinikin shanu_fororder_1127001269_16110553665371n

Kasuwar shanu ke nan da ke gundumar Xiji na birnin Guyuan da ke jihar Ningxia mai zaman kanta ta kabilar Hui ta kasar Sin, kasuwar da ta kan yi cinikin shanu kimanin dubu 200 a kowace shekara. Yanzu haka, yawan shanun da ake kiwo a gundumar Xiji ya kai kimanin dubu 400, kuma kiwon shanu ya kasance ginshiki na ayyukan samar da kudin shigar manoman wurin. (Lubabatu)