logo

HAUSA

Tattaunawarmu da malam Harouna Muhammad Sani dangane da yanayin annoba a lardin Hebei

2021-01-23 18:28:43 CRI

A farkon shekarar da muke ciki, an gano bullar cutar Covid-19 a wasu sassan lardin Hebei na arewacin kasar Sin, ciki har da birnin Shijiazhuang da kuma garin Nangong na birnin Xingtai, kuma kawo yanzu, yawan mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar ya kai sama da 800.

Tattaunawarmu da malam Harouna Muhammad Sani dangane da yanayin annoba a lardin Hebei_fororder_微信图片_20210123180324

Sai dai abin farin ciki shi ne, sakamakon managartan matakan da aka dauka, an dakile yaduwar cutar, wato idan an kwatanta karuwar masu harbuwa da cutar da aka gano a kwanakin da suka wuce. Hakan ba ya iya rabuwa da kwararan matakan da aka dauka.

Tattaunawarmu da malam Harouna Muhammad Sani dangane da yanayin annoba a lardin Hebei_fororder_微信图片_20210123180316

A biyo mu cikin shirin, inda muka samu damar tattaunawa tare da malam Harouna Muhammad Sani, dan Kamaru da ke koyarwa a jami'ar koyon harsunan waje ta Hebei, don jin karin haske dangane da yanayin da ake ciki da ma matakan kandagarki da aka dauka. (Lubabatu)

Tattaunawarmu da malam Harouna Muhammad Sani dangane da yanayin annoba a lardin Hebei_fororder_微信图片_20210123182434