logo

HAUSA

An yi talla domin sayar da ‘ya’yan itatuwa ta yanar gizo

2021-01-17 11:11:31 CRI

An yi talla domin sayar da ‘ya’yan itatuwa ta yanar gizo_fororder_1

An yi talla domin sayar da ‘ya’yan itatuwa ta yanar gizo_fororder_2

An yi talla domin sayar da ‘ya’yan itatuwa ta yanar gizo_fororder_3

An shirya bikin murnar girbin hatsin manoman kasar Sin na shekarar 2020 a kauyen Changputang na gundumar Fenghuang dake yammacin lardin Hunan na kasar Sin, inda mata ‘yan kananan kabilu suka yi talla domin sayar da ‘ya’yan itatuwa ta yanar gizo.(Jamila)

jamila