logo

HAUSA

Li Xiushan, wadda ke sayar da kaya ta intanet, ta nuna takalmin da ta saka.

2021-01-11 10:06:16 CRI

Li Xiushan, wadda ke sayar da kaya ta intanet, ta nuna takalmin da ta saka._fororder_1126823051_16070805200401n

Li Xiushan, wadda ke sayar da kaya ta intanet, ta nuna takalmin da ta saka._fororder_1126823051_16070805200641n

Li Xiushan, wadda ke sayar da kaya ta intanet, ta nuna takalmin da ta saka. A shekaru 13 da suka wuce, wani mahautsini ya buge ta a kashin baya yayin da take aiki. Tun daga wannan lokacin, rayuwarta ta kasance cikin keken hannu. (Bilkisu)