logo

HAUSA

Tattaunawarmu da Dr.Sherrif Ghali Ibrahim dangane da ziyarar ministan harkokin waje na kasar Sin a Afirka

2021-01-07 11:12:45 CRI

Tattaunawarmu da Dr.Sherrif Ghali Ibrahim dangane da ziyarar ministan harkokin waje na kasar Sin a Afirka_fororder_rBABCl_1bmCAQTwxAAAAAAAAAAA327.500x333

Yanzu haka, dan majalisar gudanarwar kasar Sin, kana ministan harkokin wajen kasar,Mr. Wang Yi, yana ziyarar aiki a kasashen Afirka 5, da suka hada da Najeriya, da Congo (Kinshasa), da Botswana, da Tanzania, da Seychelles, ziyarar farko da duk wani ministan harkokin wajen Sin ke kaiwa ketare a duk farkon kowace shekara, cikin shekaru 31 a jere, tun daga shekarar 1991. Wakiliyarmu Lubabatu ta tattauna da Dr.Sherrif Ghali Ibrahim, malami da ke koyarwa a fannin kimiyyar siyasa da alaka ta kasa da kasa a jami’ar Abuja, don jin ra’ayinsa dangane da wannan ziyara.