logo

HAUSA

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya

2021-01-06 15:05:35 CRI

Yanzu rundunonin sojin kasashe daban daban suna amfani da dawaki kadan, amma har yanzu wasu rundunonin kasar Sin dake babban tudun Qinghai-Tibet suna amfani da su sabo da tsayi daga leburin teku da sansanin rundunar yake ya kai fiye da mita 4200. A wasu wuraren dake cikin tudun, sojoji ba su iya tuka motoci a lokacin da suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya. Ga yadda suke hawan dawaki wajen yin rangadi a yankin dake kan iyakar tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya. (Sanusi Chen)

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_1

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_2

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_3

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_4

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_5

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_6

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke hawan dawaki suke rangadi a kan iyakar dake tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya_fororder_7