Noman Kofi
2020-12-31 19:25:10 CRI
A gundumar Ximeng mai cin gashin kanta ta kabilar Wa da ke lardin Yunnan na kasar Sin, manoma na fama da girbin waken kofi da kuma shanya su.(Lubabatu)