logo

HAUSA

Shugaba Xi zai gabatar da jawabin sabuwar shekarar 2021

2020-12-30 13:36:41 CRI

A gobe Alhamis shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da jawabin sabuwar shekarar 2021 da misalin karfe 7 na yamma, bisa agogon kasar Sin.

Za a watsa jawabin shugaban kai tsaye ta kafafen babban gidan radiyo da talabijin na kasar wato CMG, gami da shafukan intanet da shafukan sadarwa na zamani na manyan tashoshin yada labarai na kasar Sin.(Ahmad)

Ahmad