logo

HAUSA

An gano akwatunan gawawaki na katako da ke da tarihi na kimanin shekaru 2500

2020-12-28 14:16:35 CRI

An gano akwatunan gawawaki na katako da ke da tarihi na kimanin shekaru 2500_fororder_668dbddf12d24f74b4c684064e3ec1f3

An gano akwatunan gawawaki na katako da ke da tarihi na kimanin shekaru 2500_fororder_5770b4c8c43e4d20997206f1854f1256

An gano akwatunan gawawaki na katako da ke da tarihi na kimanin shekaru 2500_fororder_9778fd0e5702434384986ea59c725d83

An gano akwatunan gawawaki na katako guda 100 da aka yi zane-zane masu launuka daban daban a jikinsu, wadanda ke da tarihi na kimanin shekaru 2500 a yankin Saqqara na lardin Giza dake kasar Masar. Wannan shi ne kayan tarihi mafi girma da aka gano a kasar a wannan shekara. (Bilkisu)