logo

HAUSA

An gano wani ginshikin karfe mai ban mamaki a kasar Poland

2020-12-25 12:47:10 CRI

An gano wani ginshikin karfe mai ban mamaki wanda ba a san asalinsa ba a bakin kogin Vistula da ke birnin Warsaw, kasar Poland. An labarta cewa, an taba gano irin wannan abun a kasashen Amurka, Romania, Birtaniya daya bayan daya.(Kande Gao)