logo

HAUSA

Ga yadda wata soja mace ta kasar Sin take samun horo kamar yadda wani sojan namiji yake yi

2020-12-21 21:03:20 CRI

Wang Shulin, wata tsohuwar soja ce dake rundunar sojin kasar Sin ta 75. A ganin sauran mutane, ta kasance yarinya mai shiru-shiru, amma a ganin sauran sojoji mata wadanda suke zaune tare da ita, ta kasance kamar wani soja namiji. Ta kan samu horo kamar yadda wani sojan namiji yake yi. (Sanusi Chen)