logo

HAUSA

Ziyarar Saminu Alhassan a jihar Xinjiang

2020-12-11 20:39:05 CRI

Ziyarar Saminu Alhassan a jihar Xinjiang

Bana ta kasance shekara ta kawar da talauci da gina zaman al’umma mai matsakaicin karfi a fadin kasar Sin,kuma kwanan baya, jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar Sin ta sanar da yin adabo da talauci baki daya, inda aka fitar da gundumomi 10 na karshe mafi talauci a jihar daga kangin da suka samu kansu a ciki. Bahaushe kan ce, gani ya kori ji. A kwanan baya, abokin aikinmu Saminu Alhassan ya samu damar yin ziyara a jihar Xinjiang, shin me ya gani da ido a wurin? A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)