logo

HAUSA

An sanya wasan Kung Fu a cikin manhajan karatu na makarantar birnin Cangzhou

2020-11-28 12:09:51 CRI

Ana kiran birnin Cangzhou na lardin Hebei da suna “garin wasan Kung Fu” na kasar Sin, a shekarun baya, hukumomin bada ilmi da wasannin motsa jiki na birnin ya sanya wasan Kung Fu a cikin manhajan karatu na makarantar, tare da gayyatar kwararrun wasan don su koyar da dalibai wasan tare da yada al’adun gargajiya na wasan.(Zainab Zhang)