logo

HAUSA

An yi babban taron habaka harkokin mutum-mutumin inji na kasar Sin

2020-11-28 10:30:23 CRI

An yi babban taron habaka harkokin mutum-mutumin inji na kasar Sin

An yi babban taron habaka harkokin mutum-mutumin inji na kasar Sin

An yi babban taron habaka harkokin mutum-mutumin inji na kasar Sin

Kwanan baya, an yi babban taron habaka harkokin mutum-mutumin inji na kasar Sin na shekarar 2020 a birnin Qingdao na lardin Shandong, inda aka yi musayar ra’ayoyi kan yadda za a raya harkokin mutum-mutumin inji da yin hadin gwiwa da sauran muhimmin batutuwan da abin ya shafa. (Maryam)