logo

HAUSA

Ana wasan lilo ana jin dadin kyan ganin tarin gajimare

2020-11-26 17:27:19 CRI

Ana wasan lilo ana jin dadin kyan ganin tarin gajimare

Ana wasan lilo ana jin dadin kyan ganin tarin gajimare

Ana wasan lilo ana jin dadin kyan ganin tarin gajimare

Wani tarin gajimare da aka gano a wani tsauni mai tsayin mita 2700 a wurin shan iska na Tsaunin Kackar da ke kasar Turkiya. Yadda ake wasan lilo ake jin dadin kyan ganin wurin, tamkar aljannar duniya.(Kande Gao)